Dandalin Siyasa

Dandalin Siyasa

Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
00:00
00:00

Episoder

160-

Tasirin zaɓen gwamnan Osun ga babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027

15 aug. 2026
159-

Muhawara ta dawo sabuwa kan cancantar shigar Malamai cikin Siyasa a Najeriya

08 aug. 2026
158-

INEC ta sha alwashin baiwa mara ɗa kunya a babban zaɓen Najeriya na 2027

01 aug. 2026
157-

Siyasar Najeriya ta ɗauki sabon salo dai dai lokacin da zaɓen 2027 ke tunƙarowa

25 juli 2026
156-

Jam'iyyun adawa na cikin rashin tabbas a Najeriya yayin da ake tinkarar zaɓen 2027

18 juli 2026